Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon Bikin Iyamurai Musulmai da ya dauki hankula sosai

Wannan Bidiyon bikin na mata Inyamurai ya dauki hankula sosai inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Inyamuranne da kansu suka rika watsa wannan Bidiyon inda suka rika cewa suma suna da musulmai sosai kawai dai basu cika nuna kansu bane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Babu Malamin da ya isa ya halatta Waka da yin fim, Muna yi ne kawai dan neman kudi>>Inji Soja aboy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *