Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani dansandan Najeriya ya sha Ghiya yayi Mankas

Wani Dansandan Najeriya ya sha giya yayi Mankas yana marisa inda aka dauki Bidiyonsa yana tambele.

Da yawa dai sun bayyana rashin jin dadinsu da faruwar hakan

https://www.tiktok.com/@africafunny1/video/7570671122342038796?_t=ZS-91HgtZboNIv&_r=1
Karanta Wannan  Aiki ko Aika-Aika Kalli Bidiyon: Yanda Road Safety suka shiga gaban motar da suke son tsayarwa yayin da take gudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *