Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa kuka ga na daina Girgiza Nònò da Dùwàwù na samu mijin aurene, ina fatan Allah ya bani ‘ya’ya na gari>>Inji Me bakin Kyss

Tauraruwar Tiktok, Me bakin Kiss ta bayyana cewa, kwana biyu da ta daina hawa shafinta tana girgiza Nono da Duwawu, ta samu mijin aurene.

Tace a yanzu ta mayar da hankali wajan gyara tsakaninta da Ubangiji sannan kuma ko Miliyan daya za’a bata yanzu ba zata girgiza Nono da duwawu ba.

Tace ita marainiyace ta fuskanci abubuwa daban-daban na kalubale amma yanzu duk abinda uba kewa dansa yanzu tawa kanta.

Karanta Wannan  Kalli Yadda Aka Yafawa Ka’aba Sabuwar Riga Albarkacin Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci Ta 1447 Bayan Hijira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *