Sunday, August 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani Direban Tanki yace Dangote ba Alheri bane

Wani Direban Tanki ya bayyana cewa, Aliko Dangote ba Alheri bane ga Najeriya inda ya nuna motocinsu na tanki a ajiye a kofar matatar man Dangote.

Yace Dangoten yaki basu lodin man inda yake shirin kara farashi.

Karanta Wannan  Hajjin bana: Saudiyya ta hana ɗaukar hoto da taron siyasa a guraren ibada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *