Saturday, May 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani magidanci yace baya son tallafin Gwamnati da za’a bashi indai sai an daukeshi hoto

Wannan wani magidanci ne da ya bayyana cewa, baya son tallafin kayan abinci da za’a bashi muddin sai an daukeshi hoto.

An ga yanda ya dakatar da me daukar hoton inda yace baya son kayan abincin.

Da yawa sun jinjina masa inda suka ce ya kwatarwa kansa mutunci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Allah ya tsynewa me karya, Sheikh Salihu Zaria ya gayawa Ministan tsaro, Muhammad Badaru kan ikirarin da ministan yayi cewa an sami tsaro a Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *