Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani Inyamuri ke ta kuka hadda hawaye yana cewa yayi Kewar shugaba Buhari

Wannan wani Inyamuri ne dake ta kuka yana cewa yayi kewar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

An ga fuskarsa hadda hawaye.

Saidai wasu na cewa Izgilanci ne yakewa ‘yan Arewa.

Karanta Wannan  An sace wayar Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *