Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani makwabcin ya shiga har cikin coci ya kashe Janaretan da ake amfani dashi saboda hayaniya ta dameshi

Wannan wanine da ya shiga cikin coci ya kashe janaretan da ake Amfani dashi a cocin saboda hayaniya ta dameshi.

Rahotanni sun ce makwabcin cocinne kuma hayaniya ta dameshi shine ya tashi ya je ya kashe janaretan da suke amfani dashi a cocin.

Daga baya an ga yanda haniya ta kaure a tsakaninsu.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Yanda aka shiryawa Janar CG Musa faretin Bankwana a gidan soja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *