Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Kin taba gaya min, Rarara ba dan Allah ya baki mota ba, saboda yana biyan bukatarsa dakene>>Babiana ta gayawa Sadiya Haruna

A ci gaba da fadan da ake yi tsakanin Sadiya Haruna da Babiana da Hafsat baby.

Babiana ta fitar da sabuwar magana wadda Tace Sadiya Haruna ta taba gaya mata.

Tace kuma ta yi recording maganar.

Babiana tace Sadiya Haruna ta taba gaya mata cewa, Sun yi soyayya da Rarara kuma ba dan Allah ya bata motar da ya bata ba, ya bata ne dan yana biyan bukatarsa da ita.

Shahararren me fadakarwa a Tiktok, Dr. Hussain Kano yayi Allah wadai da hakan.

Karanta Wannan  Kudin da ake warewa bangaren lafiya sun yi kadan matuka, ba zasu iya magance matsalar rashin lafiyar da ake fama da ita ba a Najeriya>>Inji Me kudin Duniya, Bill Gates

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *