Wednesday, September 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani me saka sola ke saukowa daga rufi me tsawo

Wannan wani me saka Sola ne daya hau Rufi me tsawo yake saukowa.

Da yawa sun bayyana cewa wannan abu da yayi akwai hadari.

Inda wasu ke cewa bashi da kayan aiki ne.

Karanta Wannan  Gwamnatin Borno ta haramta sare itatuwa ba bisa ka'ida ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *