Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rarara yakewa Mahaifiyarsa Hidima

An ga wani Ni Rarara yanawa Mahaifiyarsa Hidima wanda ya dauki hankula.

Rarara ya kama Hannun Mahaifiyarsa inda aka ga ya je ya share mata wajan da zata zauna sannan ya kamata ya zaunar da ita.

A ‘yan Kwanakinnan dai Rarara ya sha suka saboda wakar da yawa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami.

@mubeedabai

Lafiya Zaka Gama Insha Allah Dan Mama❤️❤️ @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah

♬ original sound – ABU FARUQ✅
Karanta Wannan  Wani Dan siyasa ne yake sa ana Ghàrkùwà da mutane a Najeriya saboda yana son ya ci zabe haka sukawa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan>>Inji Gwamnan Edo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *