Sunday, July 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wannan matashin ya bayar da labarin wata mata data masa fhqde

Wannan matashin wanda ya bayyana kansa da cewa, masoyin maryam Yahya ne yace a dalilin Maryam din wata mata ta masa fhqde.

Yace ya tuna da wannan lamarine sabida ganin Maryam Yahya na bikin murnar zagayowar ranar Haihuwarta.

Yace matar ta masa magana ne tace masa ita tana kusa da Maryam Yahya kuma zata iya hadashi da ita.

Yace suka yi mahada suka hadu da matar.

Gadai cikakken labarin daga bakinsa.

Karanta Wannan  Kar kowa ya tayar da hankalinsa, Ku bar Trump ya aiko sojojin Amurka Najeriya, Ni kadai gayyane na ishesu>>Inji Mujahid Asari Dokubo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *