Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Nusee Baby ta sake sakin Bidiyon badala bayan kamen da Hisbah suka mata, inda tace babu wanda ke shirya wani sai Allah

Tauraruwar Tiktok, Nusee Baby daga jihar Sokoto ta sake sakin wani Bidiyo tana rawa irin wacce bata dace ba.

Ta yi hakan ne bayan da Hukumar Hisbah a jihar Sokoto ta sakota bayan kamun data mata saboda irin wadannan abubuwan.

Nusee ta bayyana cewa, babu wanda ke shirya wani sai Allah.

Tace ita kamen da Hisbah suka mata ma taimakonta yayi saboda wanda bai santa ba a yanzu ya santa.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Zee Lagos, 'Yar Gala data rasu ke ta yawo a kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *