
Wannan matashiyar ta gaurawa wannan tsohon mari sai da ya gigice bayan da ya shafa mata cinyoyi.
Tsohon dai direba ne inda ya dauke ta dan kaita inda zata ta, amma akan hanya sai ya rika shafa mata cinyoyi.
.Ta dauki abinda ya faru a tsakaninsu inda ta rika ture masa hannu amma ya rika ci gaba da shafa mata jiki.
Bayan da ta sauka daga motar tasa ne sai ta tayar da rigima har ta kai ga ta falla masa mari.