Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wasu Kiristoci ‘yan Najeriya suka je kasar Amurka suka hada kai da wasu turawa cewa a saka masarautar Sokoto cikin jerin Kungiyoyin ‘yan Tà’àddà na Duniya

Wasu Kiristoci daga Najeriya sun je kasar Amurka inda suka nemi a saka Masarautar Sokoto cikin jerin kungiyoyin ‘yan tà’àddà na Duniya.

An gansu da wasu turawa dake goya musu baya kan hakan.

Idan wannan kudiri nasu ya tabbata, kasar Amurka zata iya kai Hari kan masarautar sokoto ta shafeta daga doron kasa.

Karanta Wannan  Ba mu damu da manyan ƴan siyasa a SDP ba, mun fi buƙatar ƴan dangwale - El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *