Tuesday, December 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu mutane suka Maqale a cikin na’urar dake kai mutane saman bene(Elevator) a Abuja

Wasu mutane sun maqale a cikin na’urar dake kai mutane saman bene watau Elevator a Abuja.

An ga mutanen cikin tashin hankali da fargaba suna ta zufa.

Sun makale a ciki na kusan awanni kamin a kubutar dasu.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Hankula sun tashi bayan da Masu kutse suka kwashewa mutane kudinsu a Bankin Union Bank har Naira Biliyan 9.3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *