Wata mata ta tunkari mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ta mika mai danta a yayin da yake yakin neman zabe.
Saidai yayi Kunnen Uwar Shegu yaki ko kallonta ballantana ya karbi yaron.
Hakan ya jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa bai kamata ba.