
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya cewa shugaban yakin neman zabe na jihar ya yi magana da Hausa a yayin da yake kokarin magana da Turanci amma maganar ta kakare.
Gwamnan ya kalleshi yace wa yace sai ka yi Turanci tunda baka iya ba, Ka yi da Hausa.