Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata ‘yar kasar China ta yi wakar Hausa da Bilal Villa

‘Yar kasar China me sunan SillyMusic ta yi wakar More tare da Bilal Villa.

An ga Bidiyon su suna wakar tare inda suke kuma rawa a Studio.

https://www.tiktok.com/@sillymusic_/video/7597943731903417608?_t=ZS-93IJJOuuZ29&_r=1

A wani Bidiyo kuma, An ga Bilal Villa na koya mata wakar dalla-dalla.

Lamarin ya kayatar sosai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Najeriya ta aika da wakilai na musamman kasar Burkina Faso dan a tattauna yanda za'a sako sojojin Najeriya 11 da jirginsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *