Wednesday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘yansanda suka bi sahun farar hula suka tsere yayin da bata gari suka sace akwatin zabe a wata mazaba dake jihar Ondo

A yayin zaben jihad Ondo, wani abin mamaki ya faru India aka ga masu satar akwatin zabe sun kori mutane ciki hadda jami’an ‘yansanda.

Bidiyon dai ya nuna yanda ‘yansandan da masu zaben suna jin harbi suka tsere da guru.

Satar Akwatin Zane ba Sabin Abu bane a siyasar Najeriya.

Karanta Wannan  Ya kamata ƴan Najeriya su sauya halayensu - Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *