Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Mummunan Zhaghin da Soja Boy yawa Sheikh Sani Yahya Jingir

Soja Boy yawa Malamin addinin islama, Sheikh Sani yahya Jingir rashin kunya ta hanyar Zhaghi.

Soja boy yayi wannan aika-aika ne a wata hira da aka yi dashi ta TiktokLive.

Ya zargi malam da karbar kudade a hannun ‘yan siyasa yana cewa a zabi Tinubu.

@hanyluv11

Yanzu na fara fahimtar waye sona boy anan kam kana da gsky 100% #hanyluv11 #sojaboy #saniyahayajingir #update

♬ original sound – Hany luv💝🥰
Karanta Wannan  Karanta Jadawalin jihohin da aka fi samun yawan Hadurra a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *