Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanzu haka matarka na can tana cin amanarka da me gidan da kake haya>>Fasto ya gayawa magidanci

Wani fasto ya bayyanawa wani magidanci da ya je cocinsa cewa a yanzi haka matarsa na can tana cin amanarsa da me gidan hayar da yake ciki.

Magidancin dai ya gigice zai fita cocin da gudu amma faston yasa aka kamoshi.

Ya cewa, faston ya barshi ya je gida, amma faston yace a’a inda yace ba ya son yaje yayi aika-aika, ‘yansanda su zo su kamashi suce shine ya tunzurashi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: NECO ta fitar da sakamakon jarabawar 2025 kuma an ci ba laifi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *