
Wata mata ta kalubalanci Rashida Mai Sa’a bayan da ta kawo wani makulli da tace na matan aurene da mazansu ke bin mata.
Rashida dai tace idan aka kulle makullin yana hana zarmalulun namiji tashi har sai an bude maullin.
Saidai wannan matashiyar ta koka da cewa rashida Mai Sa’a bata kyauta musu ba dan kuwa ya take son irin su da basu da aure su yi kenan?