Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanzu Maza sun daina ba ‘yan mata kudi hakanan, sai kin basu suma zasu baki, Musamman mazan Kano>>Inji Ummi

Wannan matashiyar ‘yar Tiktok din ta bayyana cewa, yanzu maza sun daina bayar da kudi kyauta ga ‘yan mata.

Tace yanzu maza sai kin basu kanki sannan zasu baki kudi.

Tace musamman ma mazan kano.

Tace dan hakane take baiwa Mata shawarar neman na kansu.

https://www.tiktok.com/@rukayyaibrahim80/video/7650210290889444629?_r=1&_t=ZS-978uoXt0fyB

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A karshe dai Shafa Wali ta zabi daya daga cikin masu cewa suna sonta a matsayin mijin aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *