
Dan Tiktok da akewa lakabi da Me Aljana da rauhani ya bayyana cewa, idan dai Aljanu da sihiri na aiki.
Cikin Kwana 7 sai ya gama da matsalar mutanen Daji.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a Tiktok inda aka ganshi kusa da wani shuri da turaruka a hannunsa.