Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yar kasuwa ‘yar Najeriya data je siyayya kasar China ta yanke jiki ta rigamu gidan gaskiya daga zaune

Wannan wata ‘yar Najeriya ce ‘yar kasuwa data je kasar China siyayya.

Tana zauna a wani shagon sayar da kaya aka ga tana shan wani abu tana bubbuga kirjinta, can kuma sai ta fadi kasa.

Tafiyar kenan ta rigamu gidan gaskiya.

Karanta Wannan  Wallahi Mutuwar Aure Bàlà'ì Ne Ga Mata, Ko Da A Ce Mijìnki Dukanki Yake Gwamma Ki Yi Hakuri Ki Zauña, Inji Mansura Isah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *