Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon; Shahararriyar ‘yar rawar Tiktok, Speedy ta sake hawa Wakar Garzali Miko

Shahararriyar ‘yar Rawar Tiktok, Speedy ta sake hawa wakar Garzali Miko inda aka ganta tana takawa a wani Bidiyo da ta wallafa a shafinta na Tiktok din.

Garzali Miko ya je kasan Bidiyon inda ya gode mata da hawa wakar tasa.

@purplespeedy

Thank you my loves for loving and recreating my freestyle, I’m honored 💜… Dc: me #purplespeedy

♬ original sound – SUCCESS_BLOG📹✊🔥

A baya dai Speedy a bikin Peller da Jarvis ne ta fara hawa wakar ta Garzali Miko wadda hakan ya kara masa shahara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Free kick din da Messi ya ci jiya ya dauki Hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *