Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yar Najeriya data yi karin gashi mafi tsawo a Duniya wanda yasa ta shiga Kundin tarihin Duniya

‘Yar Najeriya Helen Williams ta shiga cikin kundin tarihin Duniya bayan da ta yi karin gashi da ya fi kowane tsawo a Duniya.

Tsawon karin gashin nata ya kai kafa sama da 50.

Karanta Wannan  Bidiyo Gwanin ban Sha'awa: Kalli Yanda kasar Yèmèn ta yi bikin murnar Haihuwar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da ya kayar sosai ake ta yabawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *