Friday, October 23
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ake zubar da shara a gefen Titi a Abuja ya jawo cece-kuce

Wani Bidiyo ya bayyana da yayi ikirarin cewa ana zubar da shara a gefen titi a babban birnin tarayya Abuja.

Bidiyon yasa aka rika sukar Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike.

https://twitter.com/abujastreets/status/2001579740503879920?t=2kGtqUPLAX7JOoa_aPwi5g&s=19
Karanta Wannan  Bidiyon Dan Bello ya bankado aikin Amaja da ake yi na Titin Lagos zuwa Calabar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *