Friday, April 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yawan jami’an tsaron dake baiwa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu kariya sun baiwa mutane mamaki yayin da aka ganshi a wajan babban taron jam’iyyar APC

Bidiyon ya bayyana na yawan motoci da jami’an tsaro a tawagar dan shugaban kasa, Seyi Tinubu.

Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda da yawa ke tambayar mukamin dan shugaban kasar da har ake bashi jami’an tsaro da yawa haka.

Karanta Wannan  Rayuwa Lokaci: Hotunan Leemah ana jiya da yau sun dauki hankula a kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *