Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata soja mace ke atisaye daya dauki Hankulan Muridai

Wannan sojar ta wallafa Bidiyo tana Atisaye a shafinta na sada zumunta.

Saidai hankulan mafi yawan masu comment ya kai kan kalar kayan data saka.

Karanta Wannan  Taron rudaddu ne suka kafa jam'iyyar ADC>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *