Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Zaku ga wani Bidiyon na yawo ina tallar APC, tsohon Bidiyon ne a yanzu na bar jam’iyyar, babu wanda zai so a dangantashi da APC a yanzu>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, KB International

Tauraron Fina-finan Hausa, KB International ya bayyana cewa, Wani Bidiyo da aka ga yana tallar jam’iyyar APC tsohon Bidiyon ne.

Yace watanni 7 kenan da daukar Bidiyon.

Yace amma yanzu ya bar jam’iyyar APC kuma baya so a alakantashi da ita.

https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7651389131070754056?_r=1&_t=ZS-97F8hA8jbn8
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kikace kin tuba? Kwana biyu bayan da aka sakota daga ofishin HISBAH, Gorgeous ta saki sabon Bidiyo da ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *