Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata matashiya ta bayyana hadda kuka wai so take Burna Boy ya aureta

Wata matashiya ta bayyana tana kuka hadda hawaye kuma ta fita kan titi da kwali tana bayyana cewa, Ita Burna Boy mawakin Najeriya take son ya aureta a matsayin mata.

An ganta a titi rike da kwali dake dauke da hoton Burna Boy da kuma rubutu me cewa dan Allah ya aureta.

Saidai da yawa sun bayyana cewa ba zata samu abinda take nema ba, wasu kuma sun bayyanata a matsayin Mahaukaciya.

@real_dxo1

I really want your response even if its onceπŸ˜­πŸ’”πŸ’” #broken #sadstory

♬ Kamin – EMIN & JONY
Karanta Wannan  Bidiyon rawar Fiytsqrq da Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta saki a cikin Watan Ramadana ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *