Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Shigar Ministar Al’adu, Hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta

Ministar Al’adu da kirkire-kirkire hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara kan shigar da ta yi.

An ganta sanye da wata doguwar riga a wajan wani taro da ya gudana, saidai wasu na ganin cewa shigar bata dace ba.

Hakan ya jawo sosai inda mutane ke ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yadda Tijjani Gandu yayi wakar Falle daya ce a wajan babban taron jam'iyyar ADC, an harraka sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *