
Wani Magidanci me suna Umar Maigoro ya shiga hannun jami’an tsaro bayan dirkawa diyarsa ciki.
Yarinyar me shekaru 16, ya mata karyar cewa, bashi ne ya haifeta ba inda yace ida shegiya ce mahaifiyarta ta je gidansa da itane shi kuma ya rene ta.
Saidai da ciki ya shiga sun yi kokarin zubar dashi amma sai Asiri ya tonu.
Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa: