Saturday, June 27
Shadow

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a Birnin Jos dan halartar jana’izar mahaifiyar shugaban APC

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a Birnin Jos na jihar Filato da yammacin yau dan halartar jana’izar Marigayiya, Mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC Nana Lydia Yilwatda Goshwe.

Shugaban ya samu tarbar manyan jami’an Gwamnati.

https://twitter.com/DOlusegun/status/1974449557070102787?t=3TBhJQv6ElSXqgKHUSrtFw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yayin da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ke tambayar Anya Baffa Bichi na da hankali kuwa kan maganar da yayi ta cewa ana baiwa Kwankwaso Biliyan biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *