
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa, ba gaska bane rade-radin da ake yadawa cewa wai Shugaban kasar Amurka, Donald Trump baya son matatar mansa.
Yace Amurka itace babbar kasar dake sayar musu da danyen ma fetur dan aka duk shekara sukan shigo da Danyen man fetur ganga Miliyan 100 daga kasar.
Yace dan haka wannan zargi ba gaskiya bane.