Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda wannan Budurwar tawa Saurayin ta bayan ganinshi da wata ta dauki hankula sosai

Wannan wata Budurwa ce da ta dauki hankula bayan abinda tawa saurayinta biyo bayan ganinsa da wata.

Budurwar ta Shyekye Saurayin nata ne saboda kishi.

Nan kuwa mutane suka yi kanta akai mata na jaki, da kyar tasha.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Benue Rev. Alia ya fita kan titi yana tafiya ba tare da jami'an tsaro ba yana cin gasassar Masara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *