Friday, June 26
Shadow

Dangote zai fara sayar da Man fetur dinsa akan Naira 739

Rahotanni sun ce gidajen man fetur na MRS da sauran wadanda ke sayar da man fetur din Dangote zasu fara sayar da man akan naira 739.

Hakan na zuwane bayan da Dangote ya rage farashin man da yake sayarwa daga Naira 828 zuwa Naira 699.

Rahoton yace wannan sabon farashin ka iya fara aiki nan da ranar Talata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: In baka da Miliyan 50 ba zan iya auren ka ba>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *