Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon:Rashida Mai Sa’a ta tabbatar da yin amfani da kwado me ana Zarmalulu mikewa aka Mijinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a wadda a kwanaki ta dauki hankula saboda kawo wani kwado da tace tana hana mazakutar mazan aure tashi idan aka kulleshi ta tabbatar da yin amfani da kwadon akan mijinta.

Wasu abokansu ne suka tsokane ta da hakan kuma bata musa ba.

A karshe sai aka ga sun kashe ita da mijinta.

Karanta Wannan  An gurfanar da wata mata Harira Muhammad a gaban babbar kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a Post Office a jihar Kano, bisa zargin ta da auren maza biyu a lokaci guda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *