
Wannan matar ta zargi wani likitan mata da cewa ya na so ya taba jikinta ne kawai bayan da ya ganta da katon ciki ya tambayeta tana da ciki ne?
Tace masa bata da ciki amma ya ci gaba da nacewa aka tambayar ko tana da ciki.
Tace Har sai da ta kai ga ya bukaci ta kwanta ya duba jikinta.