Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka gurfanar da Tsohon Ministan kwadago a zamanin Buhari, Chris Ngige a kotu

Wannan Bidiyon zaman kotu ne inda aka gurfanar da Tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige a kotu dake Abuja.

Ana zarginsa da laifika 8 ciki hadda almundahanar bayar da kwangiloli.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1999412790767788459?t=YfckwLfkLKLzwuWDcijG2w&s=19
Karanta Wannan  Kada ma ka yi tunanin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 dan ba zaka ci ba>>Wata Kungiyar Yarbawa ta gayawa shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *