
Wata matar aure ta kama mijinta yana cin amanarta tare da yayarta Uba daya Uba daya.
Matar ta aikawa Malam Abdallah Gadon kaya da tambaya.
Inda tace yayar tata ta je gidansu ne inda mijin ya rika shiga dakin da take yana lalata da ita.
shine take neman shawara.