Tuesday, November 11
Shadow

Duk me son yin Chatin dani sai ya biya Naira dubu dari da saba’in>>Inji Matashiya Hafsat

Matashiya Hafsat ta bayyana cewa, duk me son yin Chatin da ita sai ya biya dala $100.

Ta bayyana hakane a shafinta na X wanda hakan ya jawo cece-kuce akai ta muhawara

Karanta Wannan  Dattijon Arziki, Sheikh Dahiru Bauchi Ya Cika Shekara 101 A Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *