Friday, July 17
Shadow

Ko Miliyan 10 za’a bani ba zan iya sumbhatar ‘yar guda ba>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa ko Miliyan 10 za’a bashi ba zai iya yiwa ‘yar gida Sumbata ba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya kafe hotonta yana mata ba’a.

Yar guda dai ta dauki hankula tun bayan da aka kama abokin tabararta, Idris Maiwushirya.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7558996798803594503?_t=ZS-90RbimeeS3N&_r=1
Karanta Wannan  Taufa: Kalli Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya tafi kasar Saudiyya dan yin tallar Dan Wake acan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *