Sunday, April 26
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda mawakin Najeriya, Asake yayi ta kokarin taba Ka’aba da ya dauki hankula

Tauraron mawakin, Najeriya, Asake a yayin da ya je Aikin Umrah an ganshi yana ta kokarin taba ka’aba amma bai yi nasara ba.

Bidiyon lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta yadashi a gurare da bayyana mabanbanta ra’ayoyi.

Karanta Wannan  Hotunan kananan yara da nake gani suna wahala a Gàzà akwai ban tausai, ina kira gareka da a kawo karshen wannan yàkì>>Shugaban Amurka Donald Trump ya sake yiwa Benjamin Netanyahu magana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *