Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matasa a jihar Imo suka yi Alkafura suka Tarwatsa taron da ake shirin raba kayan Abinci na shugaban kasa Bola Tinubu ya

Wannan wasu matasane a jihar Imo suka yi alkafura suka tarwatsa taron da ake shirin raba kayan abinci na tallafin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Bayan tarwatsa taron, matasan sun kwashe kayan abincin inda kowa ya tafi gida.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Katafaren gidan da Tauraruwar Kannywood, Momee Gombe ta saya a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *