Fadar Vatican ta saki hotunan gawar Fafaroma tana kwance a cikin Akwatin Gawa.

Nan da ranar Juma’a zuwa Lahadi ake tsammanin yin jana’izarsa.

Zuwa yanzu dai masu bankwana da yawa zasu je su rika bankwana dashi kamin a binneshi.