Friday, December 5
Shadow

Kalli Hoton Rahama Sadau da abokin aikinta Ba indiye

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata inda take tare da abokin aikinta dan kasar India.

Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta:

Karanta Wannan  Kalli Kayatattun Hotunan Rahama Sadau yayin da take shakatawa a kasar waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *