Wednesday, January 15
Shadow

Kalli Hoton Tsohon Ministan Sufuri, Amaechi a Filin jirgin sama yana jiran jirgin kasuwa ya jawo cece-kuce

Hoton tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi yana zaune a filin jirgin sama na Abuja inda yake jiran jirgin kasuwa ya dauki hankula.

Amaechi dai wanda tsohon Gwamnan jihar Rivers ne an ganshi ba tare da wasu masu take mai baya ba ko kuma jami’an tsaro ba wanda a baya lokacin yana kan mulki ba haka abin yake ba.

Karanta Wannan  "Mataimakin Gwamna A Najeriya Kamar Ba Ka Da Aiki Ne" -- Tsohon Mataimakin Gwamna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *