Sunday, July 21
Shadow

Kalli Hoto:Wannan mutumin ya kash-she kansa bayan da ya kama matarsa na cin amanarsa da kwarto

Wannan magidancin me suna Abel Azikiwe ya kashe kansa bayan kama matarsa na cin amanarsa da kwarto.

Lamarin ya farune a Okwagbe town, dake karamar hukumar Ughelli South ta jihar Delta.

Rahoton yace mutumin ya sha kwalba 2 ta maganin kwari watau Sniper.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Yanda wata mata ta je dukan budurwar mijinta amma budurwar ta lakada mata dukan kawo wuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *